Wata mata da har yanzu ba a tantance ba ta daba wa wata yarinya wuka ta aikata lahira a jihar Imo da ke kudu maso gabashin Najeriya. An ce wadda …
Maryam Sulaiman Muhammad
-
Labarai
Wasu ‘yan bindiga sun kai wa motocin Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello Hari Tare da Raunata Wasu Jami’an Tsaro
by Maryam Sulaiman Muhammad 2 minutes readA ranar Asabar ne wasu ‘yan bindiga suka kai wa ayarin motocin Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi hari a kan hanyar Abuja zuwa Lokoja, a cewar gwamnatin Kogi. Lamarin…
-
Labarai
Wani Almajiri dan shekara 13 ya Rasa Ransa a kogin Karaye
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readA jiya ne wani yaro dan shekara 13 ya nutse a kogin Karaye a karamar hukumar Karaye ta jihar Kano. Lamarin ya faru ne a kauyen Makugara, wanda hakan ya…
-
Labarai
Jami’an Bilanti sun Kama Wani Matashi Dauke da Makami Yana Shirin Yin Kwace
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readJami’an bijilanti reshan Unguwa Uku a karamar hukumar Tarauni Kano, sun yi nasarar cafke wani matashi mai suna Ahmad Abubakar mazaunin Kureke a karamar hukumar Kumbotso, bisa samun sa da…
-
Labarai
Karon Farko Kotu Ta Dage Shari’ar Bashin Da Ake Bin Rarara Saboda Wani Dalili
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readBabbar Kotun shari’ar addinin musulnci dake zaman ta a Unguwar Danbare karamar hukumar Kumbotso Kano, ta dage ci gaba da sauraran shari’ar da wani dan kasuwa ya shigar da Dauda…
-
Labarai
Yan Sandan Kano Sun Gurfanar Da Matar Da Ta Soka Wa Yarinya Wuka a Ciki a Kotu
by Maryam Sulaiman Muhammad 2 minutes readRundunar yan sandan jahar kano ta gurfanar da wata mata mai suna Fatima Salisu , bisa tuhumar ta da soka wa karamar yarinya wuka a cikin ta. A ranar Alhamis…
-
Gobara ta tashi a gidan gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dr Abdulahi Umar Ganduje da ke titin Miyangu a Nassarawa GRA Kano. Hukumar kashe gobara ta jihar ta tabbatar…
-
Uncategorized
DSS Ta yi Gargadi Ga masu shirin nuna rashin da’a da Rashin bin ka’idoji Yayin Bikin Rantsuwa
by Maryam Sulaiman Muhammad 2 minutes readHukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bayar da gargadi game da rashin da’a da kuma rashin bin ka’idoji yayin taron rantsuwa da ke tafe. Sanarwar ta zo ne…
-
Labarai
Gwamna Buni ya rantsar da mayan sakatarori guda 2, shugabannin karamar hukuma da wasu mukamai
by Maryam Sulaiman Muhammad 3 minutes readGwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya rantsar da sabbin manyan sakatarorin dindindin guda biyu Ibrahim Adamu Jajere da Mohammed Inuwa Gulani tare da wasu jami’an gwamnati. LABARAN PREMIUM TIMES…
-
Labarai
Gwamna Lalong ya kaddamar da ayyuka a Kudancin Filato
by Maryam Sulaiman Muhammad 2 minutes readBayan gudanar da tarurruka a Abuja wanda ya hada da jagorantar zaben wanda zai gaje shi a dandalin gwamnonin Arewa da kuma kaddamar da littafinsa mai suna “Dare 40” a…