Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tura jami’anta zuwa masallatai domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi a cikin watan Ramadan. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in …
Labarai
-
Kwamitin duban wata na majalisar koli ta addinin Musulunci ya tabbatar da samun rahotan ganin watan Azumi a sassan Najeriya da dama. Kwamitin ya bayyana hakan ne a shafinsa na…
-
Labarai
Gwamnatin Jihar Kano ta dage dokar hana Zirga- Zirga
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readDaga Maryam Sulaiman Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta dage dokar hana fita da ta sanya a jihar da nufin kaucewa tabarbarewar doka da oda biyo bayan bayyana sakamakon zaben…
-
Labarai
Zaben 2023: Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta karanto tarzoma da zanga-zangar da magoya bayan jam’iyyun siyasa suka yi
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readDaga Maryam Sulaiman Muhammad Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta gargadi jama’a da cewa, ‘yan sanda da sauran hukumomin tsaro ba za su lamunci duk wani abu da zai iya…
-
Labarai
Zaben Gwamna: Jamiyyar APC a Kano ta bukaci ‘ya’yanta da su kwantar da hankalinsu Kada wani Abu ya Tunzura Su
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readDaga Abdullahi Yusuf Jam’iyyar APC reshen jihar Kano, ta yi kira ga mambobinta da magoya bayanta da su kwantar da hankalinsu, domin tunkarar tsokanar da wasu ‘yan jam’iyyar NNPP ke…
-
Labarai
Abba Kabir Yusuf ya lashe zaɓen Gwamna a jihar Kano
by Maryam Sulaiman Muhammad 0 minutes readDaga Ibrahim Hamisu Hukumar Zabe ta kasa (INEC) ta ayyana Injiniya Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaÉ“en Gwamnan Kano na zaben Gwammna Jihar Kano…
-
Labarai
Rundunar Sojan Najeriya ta ginawa Al’ummar Garin Kishi Asibiti Mai Gadaje 60
by Maryam Sulaiman Muhammad 2 minutes readAl’ummar Kishi dake karamar hukumar Irepo ta jihar Oyo a yau sun cika da murna da jinjina ga sojojin Najeriya (NA) yayin da babban hafsan sojin kasa (COAS) Laftanar Janar…
-
Labarai
CBN ya Bayyana Ranar da za a gudanar da taron Kwamitin Kula da Harkokin Kudi
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readBabban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa zai gudanar da taron kwamitin kula da harkokin kudi daga ranar 20 ga Maris zuwa 21 ga Maris 2023 a Abuja. MPC shine…
-
Labarai
‘Yan Sanda na Neman Dan Majalisa ruwa a Jallo Kan Zargin Kisan Kai
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readRundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta bayyana cewa ta na neman  dan majalisa Yakubu Shehu ta mama shi tare da saka la’adar Miliyan Daya. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN ta…
-
Wata Gobara dake ci gaba da ci a halin yanzu ta shafi Shaguna da dama a Kasuwar siyar da kayan masarufi ta Singa dake Kano. Acewar wani shaidar gani da…