Daga: Adamu S. Ladan Asabar ta gabata sha takwas ga watan Maris, 2023 ‘yan Najeriya sun sake kafa tarihi. Tarihin da Ya kunyata wadanda ba sa wa kasar fatan alkhairi. …
Ra’ayi
-
Ra'ayi
Dage Zabe: Gawuna Ya Ci Gaba Da Mayar Da Hankali Domin Ganin Ya Samu Nasara
by Maryam Sulaiman Muhammad 3 minutes readDaga Abdullahi Yusuf Dukkan abubuwa da duk ayyukan da suka wakana, da dukkan halittu, har da mutane, suna karkashin ikon Allah (SWT). Babu wani abu a wannan duniya, kasa ko…
-
Daga: Adamu S. Ladan Asabar ta karshen satin nan ne mutanen Najeriya za su sake fita don zaben wasu shugabanni amma a matakin jihohi. Za a zabi gwamnoni da ‘yan…
-
Ra'ayi
Ka Fara Aiki Nan Take ba tare da Jinkiri ba – Tsohon Dan takarar Shugaban Kasa ya Shawarci Tinubu
by Maryam Sulaiman Muhammad 4 minutes readTsohon dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC, Kwamared Salihu Othman Isah ya taya zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu murnar nasarar da ya samu, inda ya bukace…
-
Ra'ayi
Zaɓen Engr. Sagir Koki: Al’ummar Ƙaramar Hukumar Birni Sun Yi Abin Da Ya Dace
by Salisu Hamisu Ali 1 minutes readDaga Salisu Hamisu Ali Tabbas ya tabbata al’ummar karamar hukumar Birni sun ciri tuta wajen yin abinda ya dace a kuma lokacin da ya dace. Ban yi mamaki ba bayan…
-
-
Ra'ayi
Sauyin kuɗi da kuma mugun irin da Emefiele ya shuka
by Maryam Sulaiman Muhammad 4 minutes readDaga Hon. Yusuf Babangida Sulaiman Abin takaici ne yadda aka fara samun yawaitar zanga-zanga a sassan Najeriya duk saboda yadda babban bankin CBN ke aiwatar da Sake fasalin Naira da…
-
Ra'ayi
Kwanaki 20 Ya Rage Al’ummar Birni Su Zabi Engr. Sagir Koki a Matsayin Dan Majalisar Wakilai
by Salisu Hamisu Ali 1 minutes readYayin da ya rage kwanaki 20 a gudanar da babban zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun dattawa da na tarayya tuni bayanai suka nuna yadda al’ummar Karamar hukumar birni…
-
Ra'ayi
Godwin Emefiele: Ɓacin rai da siyasa wajen aiwatar da manufofin kuɗi da dukiyar ƙasa
by Maryam Sulaiman Muhammad 4 minutes readDaga Sulaiman Babangida Da kyar mutum zai iya fahimtar yadda Gwamna mai hidima a babban bankin kasa zai iya nuna bangaranci a hankali, ya kara yin magana na nuna alamun…
-
Ra'ayi
Mu ci moriyar ƙarin kwanaki goma 10 da babban bankin ƙasa ya ƙara ta hanyoyi (7)
by Salisu Hamisu Ali 3 minutes readDaga Dr. Nasir Ja’afar Shimfiɗa: Wannan tsari da aka gani na canja kalolin kuɗi ba shi ne manufa ba akan kansa, manufar ita ce a shigowa al’ummar Najeriya da wani…