Dan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar ADC a zaÉ“en shekarar 2023, Sheikh Malam Ibrahim Khalil, ya shawarci zaÉ“aɓɓen gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da kada ya sake ya bari …
Siyasa
-
Siyasa
Yanzu-Yanzu: Abba Gida Gida Ya Bawa Gawuna Tazarar Ƙuri’u Sama da Dubu 100 a ZaÉ“en Gwamnan Kano
by Salisu Hamisu Ali 0 minutes readA yayin da ake daf da fadar sakamakon zaben Gwamnan jihar Kano na karamar hukumar Dala, dan takarar jam’iyyar NNPP, Abba Kabir Yusuf ne a kan gaba da tazarar kuri’u…
-
Siyasa
Zaben 2023: An Kama Masu siyan Kuri’a a Firamaren Ado Yola dake Na’ ibawa
by Maryam Sulaiman Muhammad 0 minutes readAn kama wata mace tana Siyan Kuri’ar mata a Ado Yalo, Hukumomin tsaro sun dauki matakin gaggawa tare da dawo da zaman lafiya. Matar a nata bangaren ta yi ikirarin…
-
ZABEN 2023: Mata Sun fito da yawan su Domin kada kuri’a a Daneji dake Kano Municipal zabe 010, 045
-
Siyasa
Zaɓen Gwamna: Kwankwaso Ko Ganduje Waye Zai Karɓe Kano ?
by Salisu Hamisu Ali 1 minutes readZaben Gwamnan jihar Kano da za a gudanar a ranar Asabar, 18 ga watan Maris zai kasance fafatawa ne wajen iko da jihar Kano a fannin siyasa tsakanin Dr. Rabi’u…
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Jam’iyyun siyasa 5 Sun Marawa Dan Takarar AA Baya a Gombe
by adminby admin 2 minutes readDaga Rabilu Abubakar, Gombe A lokacin da zaben gwamna da na yan majalisar Dokokin jiha ya rage kwanaki uku a gudanar da shi jam’iyyun siyasa 5 a jihar Gombe sun…
-
Siyasa
Gwamnan Jihar Nasarawa ya yi Allah-wadai da kiran da aka yi wa Shugaban jam’iyyar APC na Kasa Akan ya yi Murabus
by Maryam Sulaiman Muhammad 2 minutes readGwamnan jihar Nasarawa Alhaji Abdullahi Sule ya yi Allah wadai da kiraye-kirayen da aka samu daga wasu bangarori na ‘ya’yan jam’iyyar APC mai mulki na neman shugabanta na kasa Alhaji…
-
Siyasa
Kungiyar Dalibai ‘Yan Asalin Kano Sun Goyi Bayan Takarar Sadiq Wali na PDP
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readGabanin zaben gwamnoni da ta ‘yan majalisar dokokin jihar a ranar 18 ga watan Fabrairu, kungiyar daliban jihar Kano (NAKSS), ta bayyana goyon bayanta ga jam’iyyar PDP a jihar. Kungiyar…
-
Siyasa
Yanzu-Yanzu: Kotun Koli ta Tabbatar Da Rufai Hanga a Matsayin Sanatan Kano ta Tsakiya
by Maryam Sulaiman Muhammad 0 minutes readKotun kolin Najeriya a yau ta tabbatar da dan takarar jam’iyyar NNPP Sanata Rufai Hanga a matsayin halastaccen wanda ya lashe zabe. Kotun ta kuma umarci INEC ta mika masa…
-
Siyasa
Kotun Koli zata Yanke Hukunci Kan Takarar Shekarau da Rufai Hanga a NNPP Ranar Juma’a
by Salisu Hamisu Ali 1 minutes readShugaban jam’iyyar NNPP na kasa, Farfesa Rufai Alkali ya ce suna jiran hukuncin kotun koli kan kujerar Sanatan Kano ta tsakiya. Farfesa Alkali ya ce kotun zata yanke hukunci ne…