Home » “Ni Na Ceci Atiku Yayin Da Obasanjo Yaso Gasa shi Kamar Naman Akuya” Inji Tinubu

“Ni Na Ceci Atiku Yayin Da Obasanjo Yaso Gasa shi Kamar Naman Akuya” Inji Tinubu

by Salisu Hamisu Ali
0 comment 1 minutes read

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana yadda ya ceci dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar daga gashin Quma da tsohon shugaban kasa Obasanjo yayi masa.

Atiku wanda shi ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP ya kasance mataimakin shugaban kasa tsakakin 1999 zuwa 2007.

Alakar Atiku da Obasanjo tayi tsami a lokacin da Atiku ke burin gadar mai gidansa.

Yayin da yake jawabi ga magoya bayan jam’iyyar APC a filin wasa na Godswill Akbio dake birnin Uyo, Tinubu ya ce ya “Ceci Atiku yayin da Obasanjo yaso soya shi kamar naman Akuya”.

Tinubu ya ce abinda Atiku yake shirin yi shi ne ya siyar da Najeriya tare da komawa inda yake zaune a Dubai.

You may also like

Leave a Comment

About Us

We are a media platform published by Prime Time Newspapers Limited, based in Kano. its committed to passionate, insightful and objective coverage on democracy, governance, business, security and humanitarian values.

Feature Posts

Newsletter

Subscribe my Newsletter for new blog posts, tips & new photos. Let's stay updated!

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More