Kotun kolin Najeriya a yau ta tabbatar da dan takarar jam’iyyar NNPP Sanata Rufai Hanga a matsayin halastaccen wanda ya lashe zabe. Kotun ta kuma umarci INEC ta mika masa …
Kotu
-
Labarai
Dole INEC ta yi amfani da BVAS wajen tattara sakamakon zaɓen gwamna- Kotu
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readA ranar Laraba ne wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta mika sakamakon zaben gwamna da na…
-
Labarai
Kotu ta Tura wani Mutum Gidan Gyaran Hali bisa zarginsa da mallakar Katin Zabe guda 29 a Kano
by Maryam Sulaiman Muhammad 1 minutes readWata Kotun Majistare da ke Kano a ranar Litinin ta ba da umarnin a tsare wani mutum mai suna Tasi’u Abdu a gidan gyaran hali bisa zarginsa da mallakar katin…
-
Labarai
Kotu ta daure Wani likita tsahon shekara 1 a gidan yari saboda Sakaci yayin aikinsa
by Maryam Sulaiman Muhammad 4 minutes readMai shari’a Adedayo Akintoye na babbar kotun Legas da ke zamanta a dandalin Tafawa Balewa, ya yanke wa wani likita, Ejike Orji, hukuncin daurin shekara daya a gidan yari bisa…
-
Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Festus Keyamo, ya maka hukumomin yaki da rashawa na EFCC da ICPC a kotu, yana mai neman…
-
Labarai
Kotu Ta Dakatar Da Kansilolin Karamar Hukumar Sumaila Bayan Sun Sauya Sheka Zuwa NNPP
by Maryam Sulaiman Muhammad 2 minutes readBabbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Sanusi Ado Ma’aji ta haramtawa ‘yan majalisar dokokin karamar hukumar Sumaila gudanar da duk wani aiki na majalisa har sai an ci gaba…