Kwamitin duban wata na majalisar koli ta addinin Musulunci ya tabbatar da samun rahotan ganin watan Azumi a sassan Najeriya da dama.
Kwamitin ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook a yammacin yau Laraba.
Hakan dai na nufin Musulmai zasu tashi da Azumi a Gobe Alhamis a Najeriya.
Akwao karin bayani nan gaba…..